Rashawa About this soundRashawa  Yana nufin halayyan rashin gaskiya da zamba musamman qa'inda suke kan madafun iko da bayar da na goro.[1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Ana tuhuman shugaban da rashawa
  • Kotu ta yanke wa dan bunbururu hukunci saboda rashawa

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,19