Rashin zuwa
Rashin zuwa rashin zuwa (help·info) na nufin rashin samun halartar wani taro ko wani muhimmin zama da aka shirya.
Misali
gyarawa- Aminu Bai samu zuwa Taron da aka yi jiya da daddare na matasa ba.
- Da yawan iyayen yaran Basu zo Taron da makaranta da shirya musu ba.
Fassara
gyarawa- Rashin zuwa (absence).