Rasuwa
Rasuwa Rasuwa (help·info) Kalmar tana nufin gushewar motsi da numfashi a jikin abu mai rai. [1][2]
Misalai
gyarawa- Malaria tana janyo dubban mace mace a Nigeria lokacin damuna.
- mutanen da basu yi imani da Allah ba basu yarda akwai rayuwa bayan mutuwa ba.
Fassara
gyarawa- Turanci: Death
Manazarta
gyarawa- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=death
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,68