Reno
Reno Kalmar tana nufin ma'ana riƙe ɗan da babu alaƙa ta jini ta hanyar doka.[1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Tanimu ya yi renon Bala.
- Ina renon wani maraya daga Abuja.
Fassara
gyarawa- Turanci: Adoption
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,4
- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,9