Asalin kalma

gyarawa

Watakila kalmar reshe ta samo asaline daga harshen Hausa.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Reshe Na nufin bangarori dake fita daga gorar bishiya.[1]

Misalai

gyarawa
  • Tsuntsu akan reshen bishiya
  • an sare reshen dalbejiya

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English) - branch [2]
  • Larabci (Arabic) - fara'un - فرع[3]
  • Faransanci (French) - [4]

Manazarta =

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 19. ISBN 9 789781691157
  2. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
  3. BRANCH - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 14 January 2022.
  4. branche branch - French translation – Linguee". Linguee.com. Retrieved 14 January 2022.