Reza

Reza wata yar siririyar askace da ake yin aski da ita.[1]

Misalai

gyarawa
  • Wanzami na mun aski rezan ta karye
  • Yi amfani da reza wajen yanke farce

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,142