Riƙa
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaRika shine abun ya kai kololuwar girman Sosa
Misali
gyarawa- Wannan masarar ta rika sosai
Rika abinda da ake nufi da wannan dinga yin abu ko maimaitawa Sau babu adadi
Misali
gyarawa- Hassan yana rika yiman abun da banaso
Rika abinda da ake nufi da wannan Kalmar shine rike wani abu da hannu ko kuma kama abu
Misali
gyarawa- Tantabaran ya rika.
- Kullum ya riƙa duka na kenan?
- Riƙa dan Allah duk nagaji.