Riba da Turanci (profit), Ma'ana abinda aka samu a Kasuwanci ko noma ko kiwo ko kuma aiki da sauransu.

Riba wanna Kalmar wani nauin kasuwanci ne Wanda Allah ya Haramta a shari'ar musulunci.