Rijiya
Hausa
gyarawaRijiya Rijiya (help·info) Wata irin rami ne da ake ginawa dan samun ruwa.[1]
- Suna jam'i.Rijiyoyi
Misalai
gyarawa- Za ai yasar rijiyar masallaci saboda ba ruwa sosai
Karin Magana
gyarawa- Rijiya gaba dubu kowa yabaki yaba Allah
- Bakin rijiya ba wajen wasan makaho bane
- Da ruwan ciki ake jan na rijiya
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P, 204