Rina Wani kwarone mai tashi sannan yana harbi kamar zuma yana yawan rayuwa abishiya.

Misali

gyarawa
  • Nahaukan bishiyan gwaiba rina taharbeni.