Hausa gyarawa

Bayani gyarawa

Rubu'i yankine na ƙirga wanda ake amfani dashi yawanci wurin rabon Gado, haka yana nufin ɗaya bisa huɗu.

Misali gyarawa

  • Fati tasamu ɗaya bisa huɗu cikin gadon baban ta.

Fassara gyarawa

  • Turanci: ¼
  • Larabci: العرب