Rubutu
Hausa
gyarawaBayani
gyarawaRubutu Tsarin sarrafa magana cikin wasu alamu da masu magana suka aminta a takarda ko a wani abu ta hanyan amfani da Alkalami da Tawada. [1]
Misali
gyarawa- Yayi rubutu da kan shi
- Yana rubutu akan littafi
Manazarta
gyarawaFassara
gyarawa- English: writing
- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.