Ruhi About this soundRuhi  dai ya kasance wani Kalmace yana da take nufin rai na mutu da ba'a gani kuma jigpn rayuwa. [1]

Misalai

gyarawa
  • Son ta ya shiga ruhi na.
  • Kowa nada ruhi sai dai ba'a gani.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Soul

Manazarta

gyarawa