Rumfa
Rumfa Rumfa (help·info) Wani Wajene da ake ajiye kayayyaki na siya da siyarwa. [1]
- Suna jam'i. Rumfuna
Misalai
gyarawa- Na siya takalmi a rumfan Audu.
- Rumfa ta ƙone a kasuwar yan kara.
Karin Magana
gyarawa- Rumfa sha shirgi
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,18