Runhu
Runhu Runhu (help·info) Wata irin yar bishiyan itace mai tsirowa a ƙasashe masu zafi galibi, ana amfani da ita wajen yin magunguna, kataka da mai na ado. [1]
Misalai
gyarawa- An haɗa man shafawa daga bishiyar runhu
- Malam ya ɗebo ganyen runhu yayi magani
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,38