Hausa gyarawa

Sabani shi ne rashin haduwa a kan manufa guda daya a tsakanin mutane daban-daban.


Misali gyarawa

  • A kwai sabani mai yawa a tsakanin malaman.
  • an samu sabani tsakanin saurayi da budurwa

A wasu harsunan gyarawa

English:conflict