Sakaina
hausa
gyarawaBayani
gyarawaSakaina Tana nufin kwarya.[1][2]
- Suana jam'i. Sakainaye
Misalai
gyarawa- yar fulani takawo mini nono a sakaina.
- baza musha hura da nono a saikan data fashe ba.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.210. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,211