bayani

gyarawa

Sallar Farilla itace salla wacce dole mutum musulmi wanda ya cika sharuɗɗa yayisu.

Kalmomi masu alaƙa

gyarawa

Misali

gyarawa
  • Sallan asuba Farilla ne.

fassara Turanci: obligatory prayer Larabci: الصلاة المفروضة