Sangwami ko Sungumi Abin da ake amfani dashi wajen yin shuka. Yayi kama da Fatanya amma kuma shi ana yin shuka ne da shi. Ana tona rami da shi sai a saka abin da za'a shuka sannan a rufe ramin.