Sanholo About this soundSanholo  Wani irin ma'adani ko sinadari mai haske da ya ƙunshi ƙarfe na azurfa da ake samu daga ƙasa.[1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Ma'aikata suna haƙan sanholo
  • Najeriya nada arziƙin sanholo

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,9
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,6