Hausa gyarawa

Suna gyarawa

Saniya wata dabba ce jinsin mace, daga cikin dabbobin gida. Tana da ƙafafu huɗu kuma tana cikin jinsi masu haihuwa ɗaya zuwa biyu.ana tatsan nonon ta ana sha.[1][2]

Misali gyarawa

  • Anga saniyar jauro
  • Anyanka saniyar jauro.

Manazarta gyarawa

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.12. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16