Hausa gyarawa

Suna gyarawa

Sanyi yanayi a farkon shekara wanda bayan damuna ta fita sai shi, a hausance lokacin ɗari.

Hausa gyarawa

  • Sanyi zai iya kasancewa ƙanƙara Ko abu mai
  • Sanyi musamman na ruwa Ko mai ruwa-ruwa.

Misali gyarawa

  • Ana sanyi a jos da Funtua.
  • Zanje na sanya rigar sanyi.