Sati na nufin mako da turanci ana kiran Kalmar da (week).
MISALI
Aisha taje ganin likita a makon Daya wuce.
Mako Mai zuwa za'a koma makaranta.