Sauro a jiki mutum

Sauro  Sauro  Wani ƙaramin ƙwaro ne mai fukafuki yana tashi sannan yana tashi sama kuma yana cizon mutane har yasa musu cuta.[1]

Misalai

gyarawa
  • Na bar kofana a buɗe sauro sun cika mun ɗaki.
  • Yara na yawan fama da zazzaɓin cizon sauro.
  • Sauro sun ciccije ni jiya da daddare.

Karin Magana

gyarawa
  • Dan marayan sauro mai hana giwa bacci
  • Dan karamin sauro

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,110