Sauyi
Hausa
gyarawasunan
gyarawasauyi (t sauyi, j. ɗakuna) sunan kuma sauyi na nufin sauyawa zuwa akasin abin da aka sani ga wani abu.
Misali
gyarawaaiki
gyarawasauyi (masdari sauyi, sauya, sauyawa) aikin sauyawa.
Misallai
gyarawa- An samu sauyi a ranar yau.
- Babu abinda ya sauyu daga gare shi.
Fassarori
gyarawa- English: change