Sha'ir
Sha'ir Ma'ana wani irin hatsi mai ƙarfi da ake amfani dashi wajen haɗa giya da abincin dabbobi.[1]
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/6/65/Barley_Seeds.jpg/230px-Barley_Seeds.jpg)
Misalai
gyarawa- Manomi ya noma sha'ir.
- Mata suna girbe sha'ir a gona.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,12