bayani

gyarawa

shaƙe

  1. shine abinci ya tsaya a wuyan halitta.
  2. ko cikan abu har zuwa baki.

Misali

gyarawa
  • Sulkumi na Shaƙe take da gero
  • Wannnan motar shaƙe take da kaya