Shafi Na nuni akan fallen takarda na littafi ko kuma na yanar gizo.

Shafi wani magani ne da ake shafawa maimakon sha. [1][2]

Manazarta

gyarawa
  • Shafi na tamanin a littafin Das kapital
  • Labarin aku shafi na hamsin ne a littafin magana jarice.

Jam'i - Shafuka

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.18. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,19