Shagalalle
Shagalalle Na nufin mutun Wanda wani abu yadauke masa hankali da nutsuwar sa gaba Daya akan wannan abun.
Misali
gyarawa- Khadija ta shagala da karatun qur'ani.