Shahararre About this soundShahararre  dai ya kasance wani kalmace da take nuna wan nan mutumin sanan nene a ko'ina dake faɗin yankin da yake ko garin da yake.[1]

Misalai

gyarawa
  • Shahararren ɗan kwallon Najeriya.
  • Rijau shaharareen gari ne a Jihar Naija.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Famous

Manazarta

gyarawa