Shahidi na nufin mutun Wanda ake kyautata zaton akanshi zai shiga aljannah kamar yadda manzon Allah (s.a.w) yafada.

MISALI

gyarawa
  • Wanda yafada ruwa yarasu yayi shahada.
  • Wanda ciwon ciki yayi ajalinshi yayi shahada
  • Mace Mai ciki inta rasu wajen haihuwa