Shakuwa
Shaƙuwa na daga cikin kalmomin hausa waɗanda ake kira da "Kalmomi masu harshen damo" wato kalma mai ma'ana sama da ɗaya. Shaƙuwa na ɗaukar ma'anar ƙullatauyar alaƙa mai ƙarfi ko sabo.
Misalai
gyarawa- Akwai Shaƙuwa mai karfi tsakanin yan biyu nan
- Shaƙuwa ta soyayya mai danko
Shakuwa Ma'ana ta biyu kuma ta Shaƙuwa itace gimtsewa da mutum yake yi a lokacin da ya shaƙe musamman a lokacin da yake cin abinci Kuma ba sai mutane kaɗai ke shaƙewa ba, harma da wasu dabbobi da dama.
Misalai
gyarawa- Ta ci kalallaba sai Shaƙuwa
- Na ci dambu ba ruwa sai Shaƙuwa
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.12. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,17