Shashi ɗaya daga cikin yankin abubuwan da suka rabe, da Turanci.[1] [2] [3] [4]

Misalai

gyarawa
  • Lado kwararren likita ne, ya kware a kowane Shashi

Fassara

gyarawa

Turanci:Section

Manazarta

gyarawa
  1. https://hausadictionary.com/shashi
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,158
  3. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,160
  4. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,159