Shazumamu About this soundShazumamu  Wani ƙaramin ƙwaro ne mai kama da cinnaka wanda yake san abu mai zaki.[1]

Shazumamu sun zagaye akewa

Misalai

gyarawa
  • Na aje zuma Shazumamu sun shanye.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,7