SheƙaAbout this soundSheka  Gurbi ko waje da ƙwari ko dabbobi ke sanya ƙwai da kuma. mazauni.[1]

Tsuntsu akan Sheƙa
Suna jam'i. Sheƙoƙi

Misalai

gyarawa
  • Naga sheƙan tsuntsu akan bishiyan gwanda.
  • Maciji ya shiga sheƙan mujiya.
  • Sheƙan maciji akwai zurfi

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,113