Shinge
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaShinge
- Na Nufin Katangar da akayi don kare wani abu ko raba iyaka tsakanin wani wuri da wani wuri.
- haka kuma sunan Wani ƙwarone wanda yake. fitowa daga ciyawa idan aka daɗe anayin ruwan sama da safe.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci:Fence
Misali
gyarawa- A gidan Adana namum daji an saka shinge a tsakanin mutane da Dabbobi.