Shuka
Hausa
gyarawaShuka itace abinda ake binnewa a kasa ta fita bayan zuba mata ruwa ko bayan samuwar ruwan sama. Shuka na samuwa ne daga irin ƴaƴan itace.[1][2]
Misalai
gyarawa- Anyi shuka a gonar Bala
- Gwamnati na shuka itace domin kare kwararowan hamada
- Nayi shukan mangwaro a harabar gida na.
A wasu harsunan
gyarawaEnglish:
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.40. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,44