Shuri
Shuri Shuri na nufin yin amfani da kafa wajen ture abu.[1]
Misalai
gyarawa- Bala ya shuri kwallo
- Dan danbe ya shuri abokin karawarsa
Manazarta
gyarawaShuri ma'anar wannan Kalmar shine wani da daden wani kabari Wanda ya debi shekaru masu yawa
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.