Shuwaka
Hausa
gyarawasuna
gyarawashuwaka Shuwaka (help·info) ganye ce da ake yin miya da ita. shuwaka ta kasance tana da ɗaci. [1][2]
Misalai
gyarawa- Ina son miyan shuwaka.
- Shuwaka tana maganin cutuka da dama.
- Akan sha ta da ruwa domin ɓacin ciki.
- Ina son miyan shuwaka idan ina ciwo.
- Miyan shuwaka nada daɗi
Fassara
gyarawa- Turanci: bitter leaf.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.82. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,88