Sinima
Sinima Gini ko farfajiya ƙeɓantacce domin wasanni da makamantansu.[1]
Misalai
gyarawa- Munje sinima kallo.
- Babban ɗan wasan barkwanci zai halarta a sinima.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,187