So yana nufin Kauna, soyayya tsakanin mutane guda biyu ko fiye da haka, ko kuma jinsin wasu abubuwa. Ana masa kirari da so gamon jini ko so hana ganin laifi ko kuma so makaho ne,da turanci (love).[1][2]

Manazarta

gyarawa
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.36. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,37