Bayani

gyarawa

sojan sama shine jami'in tsaro na Soja wanda yake yawancin bada kariya Da bayarda tsaro tasamo ta hanyar amfani da jiragen sama.

Kalmomi masu alaƙa

gyarawa

Misali

gyarawa
  • Sojan sama ya faɗo ya rasa ransa
  • Sojojin sama sunyi nasasar ƙowato gwada
  • Anbuɗe shafin ɗaukar sabbin sojojin sama.

fassara

  • Turanci air Force
  • Larabci:سلاح الطيران