Su
Su Su (help·info) su na nufin (mutane, abubuwa marasa rai da masu rai ko kuma dabbobin da aka anbata a baya). [1] [2] [3]
Misalai
gyarawa- Za su zo anjima da yamma
- Mun gan su dazun
Fassara
gyarawa- Turanci: Them,they
Manazarta
gyarawa- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,112
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=su
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=they