Suma
Suma Suma (help·info) na nufin gashin Kai.[1] [2] [3]
Suma Suma (help·info) wani Yanayi da mutum ke shiga Mai kama da mutuwa.[4]
Misalai
gyarawa- Lado ya aske sumar shi
- Audu yayi hatsari ya bugu sosai har saida ya suma
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,69
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,71
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,77
- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?search=Suma&title=Special%3ASearch&profile=default&fulltext=1&ns0=1