Tabbas
Hausa
gyarawaYanayi ne na cutar da mutane ta hanyar tauye masu hakkunansu na walwala ta hanya kashe su, kwace masu dukiyarsu ko yancinsu da sauransu. [1][2]
Fassara
gyarawa- Turanci: terrorism
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.80. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,67