Tafki ko kududdufi na nufin karamin waje ne da ruwa ke taruwa.

Misalai

gyarawa
  • Muna amfani da tafki wajen noman rani
  • Tafkin Kogin Chad ya fara kafewa

Manazarta

gyarawa