Tagwaye
Hausa
gyarawabayani
gyarawaTaguwa itace (riga) dayace daga cikin kayan da mutane ke amfani da ita wajen rufe tsiraicinsu, akanyi ta doguwa ko guntuwa. [1][2]
Misali
gyarawa- Nasiyo taguwa jiya.
- Naga isa da taguwata.
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.55. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,57