Takashi wannan wani sashi ne a jikin ɗan adam wanda ake amfani dashi wajen zama. A turance ana kiran su da Buttocks.[1]

Takashi

Misali

gyarawa
  1. Ayi mai allura a Takashi da safe.
  2. Ya bige a Takashi.

Manazarta

gyarawa