Takawa na nufin yin Dora tafin kafa akan wani abu, tafiya da kafa ko wanin sa.

MISALI

Dalibai sun Tako da kafa daga cikin makaranta zuwa bakin kofar fita.