Taki
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaTaki wani sinadarine da ake sakama tsirrai wanda ke sasu suyi saurin fitowa.[1]
Misalai
gyarawa- Gona malam Tanko tayi kyau saboda ta mori taki
Manazarta
gyarawaTaki abinda da ake nufi shine bawa wata mace umarni nayin wani aiki
Misali
gyarawa- Aisha taki yin aikin da aka sata yau
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,1132